Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - habarta cewa, an gudanar da taron manema labarai na kasa da kasa na Ayatullah Mirza Naeini a gaban manema labarai a birnin Qum. an gudanar da taron na wannan masani lokacin da ake bikin cika shekra dari da hijirar Allameh Mirza Naeini daga Najaf zuwa Qum.
2 Janairu 2022 - 20:16
Lambar labari: 1214918
Hoto: Amir Hesaminejad